Shahararren dan wasan barkwanci na Najeriya, Lasisi Elenu, ya janyo ce-ce-ku-ce a shafukan sada zumunta bayan da ya nuna kishinsa ga tsohon shugaban kasa...
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Barau Jibrin, ya karbi bakuncin fitaccen mawakin Kannywood, Ali Isa Jita, daga jam’iyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP, zuwa jam’iyyar...
Chidinma Adetshina daga jihar Taraba ta lashe gasar sarauniyar kyau ta Najeriya ta shekarar 2024, bayan doke abokan takararta 24.
Ms Adetshina ta zama gwarzuwar...
Fitaccen marubucin waƙoƙin Hausa da na siyasa, Garba Gashua ya rasu.
Babban É—an marigarin, Musa Garba Gashua MGG ne ya tabbatar wa BBC rasuwar tsohon...