Fitaccen jarumin nan dan kasar Amurka, Jaden Smith, ya jinjinawa mahaifinsa, Will Smith, bayan da ya mari fuskar dan wasan barkwanci Chris Rock, saboda...
Shugaban gidauniyar MacArthur, John Palfrey a ranar Talata ya ziyarci jihar Kano, inda ya kaddamar da gidan talabijin na miliyoyin daloli a sabon harabar...
Sabon gwamnan jihar Anambra, Farfesa Chukwuma Soludo, ya bayar da uzuri ga jama'a game da rikicin da ya barke tsakanin uwargidan tsohon gwamnan jihar,...
Abun alajabi ya faru a wurin bikin rantsar da Farfesa Chukwuma Soludo a matsayin gwamnan Anambra lokacin da uwargidan gwamna Willie Obiano mai barin...