fidelitybank

Nishadi

P- Square za su rera waƙoƙin su a kewayen duniya da za su yi

Shahararrun mawakan Najeriya, P-Square, sun sanar da zagayen rangadin kewaye duniya da ake sa ran su a shekarar 2022. Mawaƙan ƴan biyu za su mamaye...

Mawaki na askin dubu dari a wajen Wanzamai

Mawakin Najeriya, David Adeleke (Davido) yana kashe kasa da Naira 100,000 ga kowane aski da ya ke yi a wajen wanzaman zamani. Manajan dabaru na...

Da ÆŠumi- ÆŠumi: Jarumi ya mutu ya na tsaka da gudanar da shirin fim

Fitaccen jarumin fina-finan Nollywood, Sir David Osagie, wanda ya yi fice wajen taka rawar sarki a fina-finai, ya rasu sa’o’i kadan bayan yana cikin...

Hisbah ta baza jami’ai 1,223 tare da hana kiɗan DJ a bikin Sallah

Hukumar Hisbah ta jihar Jigawa, ta yi barazanar cewa, za ta tunkari jama’ar da ke yin rawa, ko shagali, ko kuma yin lalata a...

Jami’an Æ´a sandan Ingila sun baiwa ma’aikaciyarsu gargaÉ—i na Æ™arshe a kan ta shiga shirin dirama na Big Brother

Wata jami’ar ‘yan sandan kasar Birtaniya ta samu takardar gargadi na karshe, bayan ta bayyana a shirin Big Brother ta Najeriya ba tare da...

Popular

spot_imgspot_img

spw news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp