fidelitybank

Nishadi

Mawakiya Shakira da Pique dan kwallon Barcelona za su kashe auren su

Mawaƙiyar kasar Colombia, Shakira da ɗan wasan Barcelona, Gerard Pique, sun sanar da cewa za su rabu, kamar yadda suka sanar a wata sanarwa...

Nollywood: Ba ni da niyar musulunta – Jim Iyke

Fitaccen mai shirya fina-finai a kuÉ—ancin Najeriya ta Nollywood, Jim Iyke, ya musanta raÉ—e-raÉ—in da ake yaÉ—awa a shafukan sada zumunta cewa ya musulunta. A...

Ranar Yara ta duniya: Shugaban majalisa ya taya yara murna

Shugaban Majalisar Dattawa, Dr Ahmad Lawan, ya taya yara a fadin kasar nan murnar zagayowar ranar yara ta duniya. Lawan, a wata sanarwa da mai...

Progress ya lashe gasar waƙoƙin Nigerian Idol

Progress Chukwuyem ya lashe gasar Nigerian Idol karo na 7, bayan shafe makonni ana gasar. Mai gabatar da shirin, IK Osakioduwa, ya sanar a...

P- Square za su rera waƙoƙin su a kewayen duniya da za su yi

Shahararrun mawakan Najeriya, P-Square, sun sanar da zagayen rangadin kewaye duniya da ake sa ran su a shekarar 2022. Mawaƙan ƴan biyu za su mamaye...

Popular

spot_imgspot_img

nnn-news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp