fidelitybank

Nishadi

Kannywood: Nakwango bai mutu ba – Abba El-Mustapha

Da sanyin safiyar wannan ranar ta litinin ne aka wayi gari da labarin cewa Allah ya yiwa shahararren jarumin fim din Kannywood, Alhaji Kabiru...

Za a yi wa mawaki Edris Abdulkarim Jaga-Jaga aikin dashen koda

Eedris Abdulkareem, mawakin rap na Najeriya, za a yi masa dashen koda a ranar Laraba. Tauraron dai kwanan nan ya kamu da ciwon koda kuma...

PDP ta zabi Jarumar Nollywood a matsayin mataimakiyar dan takarar gwamnan Legas

Fitacciyar jarumar fina-finan Nollywood, Funke Akindele, ta dakatar da aikinta na wasan kwaikwayo yayin da ta zama mataimakiyar dan takarar gwamnan jihar Legas karkashin...

Matar Malami ta 3 ‘yar gidan Buhari ta shiga daga ciki

Ministan shari’a kuma babban lauyan tarayya (AGF), Abubakar Malami a ranar Juma’a ya auri daya daga cikin ‘yar shugaban kasa Muhammadu Buhari, Nana Hadiza,...

Kannywood: Daraktan Izzar So ya rasu

Darakta a masana'antar fina-finan Kannywood, Nura Mustapha Waye, ya rasu. An sanar da rasuwarsa a safiyar Lahadi, bayan an wayi gari an ga ya rasu. Nura...

Popular

spot_imgspot_img

hausa

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp