Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya, aike da sakon ta'aziyya ga iyalan wadda ta kafa kungiyar African Movie Academy Awards (AMAA), Peace Anyiam-Osigwe.
A cewar wata...
Rundunar 'yan sandan jihar Zamfara, ta haramta sayarwa tare da amfani da abubuwan tartsatsin wuta a lokutan bukukuwan Kirsimeti da na sabuwar shekara a...
Manhajojin sauraron waƙoƙi na Boom Player, da Apple, da Spotify sun ce waƙoƙin fitaccen mawaƙin Najeriya Burna Boy aka fi saurara a shekarar 2022.
Burna...
Shahararren tauraron mawakin Najeriya, David Adeleke, wanda aka fi sani da Davido, ya sanar da dawowar sa fagen waka, bayan mutuwar dansa, Ifeanyi Adeleke.
Davido,...