fidelitybank

Nishadi

Ina goyon bayan Tinubu ba don kudi ba – Jarumar Nollywood

Shahararriyar jarumar fina-finan Nollywood kuma mai shirya fina-finai, Toyin Abraham, ta mayar da martani ga masu sukar yadda take goyon bayan dan takarar shugaban...

Duk wanda muka kama ya na lika sababbin kudi a wajen biki zai ji a jikinsa – CBN

Babban Bankin Kasa (CBN), ya jaddada gargaɗinsa ga jama'a a kan yin liƙi da takardar kuɗi a lokacin biki. A sanarwar da hukumar bankin ta...

EFCC ta cafke ‘yar fim da ta lika sababbin kudi a wurin biki

Hukumar da ke yaƙi da cin hanci da rashawa ta EFCC reshen Jihar Legas, ta soma gudanar da bincike kan Oluwadarasimi Omoseyin kan zargin...

Kotu ta tsare Murja ‘yar TikTok a gidan gyaran halin Kano

Wata kotun shari’a da ke zamanta a unguwar Hausawa Filin Hockey a cikin birnin Kano, ta bayar da umarnin tsare wata shahararriyar mai magana...

Abin takaici ne a wulakanta ofishin shugaban kasa – Peter Okoye

Shahararren mawakin Najeriya, Peter Okoye na kungiyar P-Square, ya ce, abin takaici ne a wulakanta ofishin shugaban kasa. Mawakin ya kuma ce duk da cewa...

Popular

spot_imgspot_img

kano news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp