Majalisar dokokin Kano ta bukaci mabiya addinin kirista da suyi amfani da lokutan bukukuwan kirsimeti da sabuwar shekara wajen mayar da hankali domin yin...
Gwamnatin tarayya ta bayar da hutun aiki a ranar Laraba 25 da Alhamis 26 ga watan Disamban 2024 domin bukukuwan Kirsimeti da Sabuwar Shekara.
Ministan...
Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya halarci daurin auren ‘yar gwamnan jihar Jigawa Dr. Salma Umar Namadi Danmodi da angonta Abba Sulaiman Musa.
Gwamna...