fidelitybank

Nishadi

Davido ya raba Naira miliyan 237 ga marayu 424

Mawakin Afrobeat David Adeleke, wanda aka fi sani da Davido, ya bayyana cewa, a kwanakin baya ya raba Naira miliyan 237 ga gidajen marayu...

Mai kokarin kafa tarihi yin kuka na sa’a 100 a Najeriya ya makance

Wani dan Najeriya mai suna Tembu Ebere, wanda yayi yunkurin yin kuka na tsawon sa'o'i 100 don kafa tarihin duniya na Guinness, GWR, ya...

Jarumar Nollywood Okereke ta mutu

Jarumar Nollywood Cynthia Okereke ta rasu. Da yake sanar da afkuwar lamarin a ranar Laraba a wani sako da ya wallafa a shafin Instagram, fitaccen...

Masu amfani da shafin sada zumunta na Threads sun kai miliyan 100 a kwana 4

Mutane sama da million É—ari ne suka yi rajista da Threads, sabon manhajar sada zumunta da aka kaddamar kwanaki biyar da suka wuce. Wanna yana...

Gidajen Sinima a Najeriya sun samar da kudaden shiga Naira miliyan 567 – CEAN

Kungiyar masu baje kolin fina-finai ta Najeriya (CEAN), a ranar Talata, a Legas, ta ce ta samar da kudaden shiga na Naira miliyan 567...

Popular

spot_imgspot_img

leadership news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp