fidelitybank

Nishadi

Jarumin Kannywood Baba Hasin ya rasu

Fitaccen jarumin fina-finan Kannywood Muhammad Shuaibu wanda aka fi sani da Baba Hasin ya rasu - yana da shekara 68 a duniya. Baba Hasin ya...

Kotu ta ɗaure mawaƙi Portable a gidan kurkuku

An tsare mawakin nan mai suna Okikiola Badmus wanda aka fi sani da Portable a gidan yarin Oke Kura da ke Ilorin babban birnin...

Jarumin Indiya wanda ya yi fim É—in Dus Numbari ya mutu

Fitaccen Jarumi da kuma mai shirya fina-finan Indiya, Manoj Kumar, ya mutu yana da shekara 87. Jarumin ya mutu ne a birnin Mumbai bayan fama...

Allah ya isa da kisan da aka yi wa Æ´an Arewa a Edo – Rahama Sadau

Shahararriyar jarumar fina-finan Kannywood, Rahama Sadau, ta yi Allah wadai da kisan gilla da aka yi wa matafiya daga Arewacin Najeriya a garin Uromi...

Murja ‘yar TikTok na amsa tambayoyi daga EFCC

Hukumar EFCC ta sanar da kama fitacciyar ƴar TikTok, Murja Ibrahim Kunya saboda zargin laifin wulaƙanta takardun kuɗin Najeriya, wato naira. Ofishin shiyya na hukumar...

Popular

spot_imgspot_img

naija news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp