fidelitybank

Lafiya

Da Dumi-Dumi: Turkiyya da Najeriya sun kulla yarjejeniya ta inganta harkokin lafiya

Kasar Turkiyya da Najeriya sun amince da wata sabuwar yarjejeniya na inganta hadin gwiwa a fannin kiwon lafiya. Sanarwar da ministan lafiya na kasar Turkiyya,...

Buhari zai ji duba lafiyar sa Landan

Shugaba Muhammadu Buhari zai tafi Landan, kasar Birtaniya, domin ganin Likitocinsa na tsawon makonni biyu, bayan halartar taron majalisar dinkin duniya da za ayi...

Gwamnayin Jigawa za ta fara biyan masu ciki Naira 5000 a wata

Gwamnatin Jigawa ta fito da sabon tsarin biyan iyaye mata masu juna biyu kudin aljihu duba biyar a duk wata. Mataimakain Gwamanan Jihar, Mallam Umar...

Masu yiwa hidima kasa sun shiga tsarin inshorar lafiya

Hukumar kula da masu yi wa kasa hidima ta Najeriya (NYSC), ta kaddamar da shirinta na shigar da masu hidimar cikin tsarin inshorar kula...

Kwastam ta kama tarin maganungunan karfin maza da na codeine a Legas

Hukumar hana fasaƙwaurin kayayyaki ta Kwastam, ta kama maganin tari na codeine mai kimar Naira miliyan 212 da kuma maganin ƙarfin maza. Kwantirola na yankin...

Popular

spot_imgspot_img

thisday news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp