fidelitybank

Lafiya

Buni ya dauki ma’aikata 196 a fannin lafiya

Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya amince da daukar ma’aikata 196 da suka kammala karatu a kwalejin kimiyya da fasaha ta Nguru, domin...

Amaryar da ta raba jarkar fetur a matsayin tagomashin biki ta yi nadama

Pearl Ogbolu, ‘yar asalin Legas wacce aka fi sani da Erelu Okin, ta nemi afuwar ta na raba man fetur a matsayin abin tunawa...

Rasha ta kwace asibitin mahaukata na Ukraine

Rahotanni daga Ukraine na cewa, dakarun Rasha sun karɓe ikon asibitin mahaukata da ke nisan kilomita 60 da arewa maso yammacin Kyiv. Kafar yaɗa labaran...

Dole ce ta sanya Buhari komawa Abuja maimakon zuwa duba lafiyar sa Landan – Garba Shehu

Babban mataimaki na musamman ga shugaban kasa Muhammadu Buhari kan harkokin yada labarai, Malam Garba Shehu, ya bayyana cewa, dole ne shugaban kasa ya...

Cutar Lassa ta kashe likitoci 2 da ma’aikacin asibiti a Oyo

Gwamnatin jihar Oyo ta hannun ma’aikatar lafiya a ranar Alhamis ta tabbatar da bullar cutar zazzabin Lassa a jihar, tare da mutuwar likitoci biyu...

Popular

spot_imgspot_img

sun newspaper today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp