fidelitybank

Lafiya

Yara 136 Rasha ta kashe a ƙasar mu -Ukraine

Ofishin babban mai shigar da ƙara a Ukraine ya ce yara 136 aka kashe kawo yanzu a yaƙin da ƙasar ke yi da Rasha. Ya...

Korona: Ivory Coast ta cire dokar yin amfani da takunkumi da gwaji

Kasar Ivory Coast ta shiga sahun kasashen Afirka da suka kawo karshen tilasta wa mutane amfani da takunkumi. Kasar ta ce daga yanzu za a...

Da Dumi-Dumi: Jami’an NDLEA na bogi sun shiga hannu da safarar muggan kwayoyi

Rundunar ‘yan sandan jihar Adamawa ta kama wasu da ake zargi da safarar miyagun kwayoyi da jami’in hukumar NDLEA na bogi. Wata sanarwa da DSP...

Bangladesh da Chadi sun fi kowa gurbacewar yanayi a duniya – WHO

Kididdigar bayanan gurbatar yanayi a birane 6,475 ya nuna cewa, babu wata kasa da ta cika ka'idar ingancin iska ta Hukumar Lafiya ta Duniya...

Dalilin da ya sanya gwamnati ta daina yin gwajin Corona

Gwamnatin tarayya ta sanar da cewa dukkan matafiyan da aka yi wa cikakkun alluran riga-kafin korona ba sa bukatar yin gwajin cutar na PCR...

Popular

spot_imgspot_img

labaran duniya na yau

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp