fidelitybank

Lafiya

Najeriya na asarar sama da dala biliyan 1.1 saboda cutar Maleriya – Ministan Lafiya

Ministan lafiya Farfesa Muhammad Pate, ya ce arziƙin da ƙasar nan take asara a shekara sakamakon cutar zazzaɓin cizon sauro (maleriya) ya zarta dala...

Kwalara ta kashe mutum 25 a jihar Sokoto

Aƙalla mutum 25 ne suka mutum aka kwantar da wasu da dama kuma a asibitoci sakamakon ɓarkewar cutar kwalara - amai da gudawa -...

Za a fara allurar cutar ƙyandar Biri a Najeriya yau

A yau Litinin ne za a fara allurar riga-kafin ƙyandar biri a wasu jihohi bakwai a Najeriya., wanda hakan zai sa ƙasar ta zama...

An samu karin masu kamuwa da cutar ciwon Siga a Najeriya

Masu bincike sun ce an samu ƙarin waɗanda suka kamu da ciwon suga daga shekara ta 1990. Binciken ya nuna cewa an samu ƙarin daga...

UNICEF ta fara allurar rigakafin ƙyanda a wasu jihohin Arewa huɗu

Asusun yara na Majalisar Ɗinkin Duniya, UNICEF, ya ce zai yi wa yara aƙalla ,miliyan 3.8 allurar riga-kafin ƙyanda a wasu jihohi huɗu na...

Popular

spot_imgspot_img

tribune newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp