fidelitybank

Lafiya

NAFDAC ta yi gargadi a kan gurbatattun kayan waje da aka shigo dasu

Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta kasa (NAFDAC) ta sanar da ‘yan Najeriya cewa, akwai wasu abinci irin su, Continental Mills da...

NDLEA ta kama hodar iblisi da aka shigo da ita daga Brazil

Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA, ta kama wasu buhunan hodar ibilis guda 101 da aka boye a cikin...

ÆŠan shekara 14 a Kano ya nutse a wani kududdufi

Hukumar kashe gobara ta jihar Kano, ta tabbatar da mutuwar wani yaro dan shekara 14 mai suna, Musa Sani, bayan nutsewa a cikin wani...

Ƴan bindiga sun yi awon gaba da mata da ƴar Kwamishina

Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da matar da diyar Kwamishinan Muhalli na Jihar Filato, Idi Bamaiyi. Majiyoyin iyalan sun shaida wa gidan talabijin na...

Ƴan bindiga sun kashe mutane tare da yin garkuwa da mutane sama da 20 a Neja

A ranar Alhamis din da ta gabata ne ‘yan ta’adda suka kai hari a unguwar Rumache Madalla da ke unguwar Bassa/Kukoki, inda suka kashe...

Popular

spot_imgspot_img

the punch newspaper today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp