fidelitybank

Lafiya

Kaduna ta bi sawun Jigawa da Kano a kan rigakafin cutar Korona – NPHCDA

Hukumar Kula da Lafiya a matakin farko ta kasa (NPHCDA) ta ce, jihar Kaduna ta bi sahun Jigawa, Nasarawa da Kano wajen yi wa...

Zamu kama motoci marasa birki da fitila – FRSC

Hukumar kiyaye hadurra ta kasa (FRSC), ta ce, ta baza jami’an tsaro 25,225 domin rufe muhimman hanyoyin mota guda 29 a lokacin bukukuwan Ista,...

Italiya ta baiwa Najeriya allurar Korona sama da miliyan 3

Gwamnatin tarayya a ranar Litinin ta karɓi sabbin allurai 3,002,400 na allurar rigakafin Covid-19 guda ɗaya na Johnson & Johnson wanda gwamnatin Italiya ta...

Kankara ta yi tsada a Kano saboda zafi

Masu sayar da kankara suna gudanar da harkokin kasuwanci a Kano sakamakon tsananin zafi da ake fama da shi a yankin a lokacin azumin...

Hukumar kiyaye hadura ta kasa za ta samar da lasisi ga masu babur

Hukumar kiyaye hadurra ta kasa (FRSC) ta ce tana ci gaba da samar da lasisin tukin mota da mai babur. Rundunar ta kuma kara wayar...

Popular

spot_imgspot_img

daily 
post news paper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp