fidelitybank

Lafiya

NDLEA ta damke attajirin da yayi sanadiyar jefa dan sanda Abba Kyari cikin tasku

Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA, a ranar Litinin din nan ta ce hamshakin attajirin nan da aka yi...

Cutar Lassa ta kashe mutane 34 a Ondo

Gwamnatin jihar Ondo a ranar Lahadin ta ce, adadin mutane 34 ne suka mutu, sakamakon cutar zazzabin Lassa a jihar daga watan Janairu zuwa...

Magidanci ya ƙwaƙwulewa matarsa kayan ciki a Jos

Ana zargin wani mutum mai shekara 32 da kashe matarsa mai suna Mercy Samuel a Jos a jihar Filato. Hukumomin jihar Filato sun tabbatar da...

Gobara ta laƙume rayukan matasa sama da 100 a wajen haƙar man fetur ta ɓarauniyar hanya

Akalla daruruwan mutane ne ake fargabar sun mutu, sakamakon gobara da ta kama wani haramtacciyar matatar danyen mai a dajin Abaezi da ke karamar...

Minista ta buƙaci a fara yin gwajin ƙwaƙwalwa kafin aure

Ministar harkokin mata da ci gaban jama’a, Dame Pauline Tallen, ta ce za ta fara tattaunawa da ministan harkokin cikin gida, Rauf Aregbesola, domin...

Popular

spot_imgspot_img

naija news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp