fidelitybank

Lafiya

Za a dawo da mutanen da aka sace a jirgin Æ™asa – Buhari

Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya tabbatar wa iyalai da 'yan uwan mutanen da aka sace daga jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna, cewa za a...

Buhari ya jajanta wa waÉ—anda gini ya danne a Ebute Metta

Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya jajantawa iyalan wadanda suka mutu, da suka samu raunuka, da ruftawar ginin ya ritsa da su a unguwar Ebute...

Adadin mutanen da gini ya kashe su a Legas sun kai 8 – NEMA

Adadin wadanda suka mutu a wani bene mai hawa uku da ya ruguje a Ebute-Meta a Legas ya kai 8, kamar yadda wani jami’i...

Matar da ta shafe kwanaki 322 ba ta fita waje ba saboda Corona

Oprah Winfrey ta bayyana cewa, ta keɓe kanta daga duniyar waje, saboda tsoron kamuwa da COVID 19, saboda ba ta fita daga gidanta ba...

Yakin Miyagun Kwayoyi: NDLEA ta kama cekin kuÉ—i na matafiya Naira biliyan 1.1 da hodar iblis kilo 10.89

Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa, NDLEA, ta kama cakin matafiya a cikin wasu kudade na kasashen waje da adadinsu...

Popular

spot_imgspot_img

nigerianewstoday

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp