fidelitybank

Lafiya

Za a gina banÉ—aki dubu 2 a Abuja don rage turoso

Hukumomi sun ƙaddamar da wani shiri na gina kusan ban-ɗaki dubu biyu a Abuja, domin magance matsalar yin ba-haya a fili ko bainar jama'a. An...

Ruwan sama ya yi sanadiyar mutuwar mutane 5 a Yobe

A ƙalla mutum biyar ne suka rasa rayukansu yayin da gommai suka jikkata bayan da aka yi mamakon ruwan sama mai tafe da ƙaƙƙarfar...

Mata masu juna biyu sun shiga hannun NDLEA

Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA ta cafke wasu mata biyu masu juna biyu Misis Seun Babatunde da Mrs...

Buhari ya mayar da jami’ar kimiyyar lafiya zuwa ta likitanci ta tarayya

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari,ya bada tabbacin gwamnatin tarayya za ta karbe jami’ar kimiyar lafiya ta Uburu, Ebonyi tare da sarrafa ta a matsayin jami’ar...

Burkutu ta kashe mutane 8

Mutum takwas ne suka mutu bayan sun sha burkutu a birnin Bandar Abbas na kasar Iran, a cewar kafafen watsa labaran kasar. Kazalika an kwantar da...

Popular

spot_imgspot_img

legitnews

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp