fidelitybank

Lafiya

Masu yi wa kasa hidima NYSC su yi gwajin kwaya kafin fara aikin – NDLEA

Shugaban Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa (NDLEA), Brig. Janar Mohamed Buba Marwa (Mai Ritaya), ya bukaci matasa masu yi...

An garzaya da mutanen da suka shaki sinadarin guba a Kano

An kai wadanda suka jikkata zuwa asibiti sakamakon fashewar wani sinadari mai guba a ranar Juma’a a unguwar Mundadu dake yankin karamar hukumar Kumbotso...

Cutar Æ™yandar Biri na bazuwa ta hanyar jima’i – Birtaniya

Gwamnatin Birtaniya ta sanar da sabbin hanyoyin daƙile ci gaba da yaɗuwar cutar ƙyandar biri da ta kunno kai kasar. Daga ciki akwai buƙatar waɗanda...

Da Dumi-Dumi: NDLEA ta kama dilolin kwayoyi da tabar hodar ibilis

Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA, ta kama wasu dillalan kwayoyi 16 da suka hada da hodar iblis da tramadol...

Talakawa miliyan 83 za su ci gajiyar inshorar lafiya – Buhari

Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya bayyana a jiya cewa, talakawan Najeriya miliyan 83 ne za su ci gajiyar dokar hukumar inshorar lafiya ta kasa...

Popular

spot_imgspot_img

vgn news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp