fidelitybank

Lafiya

Raɗɗa ya ƙaddamar da asibiti wanda Mata da Yara za su amfani kyauta

Gwamnan jihar Katsina, Dikko Radda ya ƙaddamar da asibitin kulawa da marasa lafiya kyauta, musamman mata masu juna biyu da ƙananan yara a babban...

Asibitin AKTH ya fara yi wa Yara masu fama da cutar ɓurma hanci 200 tiyata kyauta

Asibitin koyarwa na Aminu Kano (AKTH), ya fara yi wa majinyata 200 tiyatar burma hanci kyauta a fadin kasar nan. Aikin tiyatar wanda gidauniyar Qatar...

Gwamnatin Kano za ta fara karbar haraji daga ma’aikatar lafiya

Gwamnatin jihar Kano ta sanar da shirin ta na fara karbar haraji daga ma’aikatar lafiya ta jihar. Kwamishinan lafiya na jihar Dr. Abubakar Labaran Yusuf, ne ya...

Yadda aka fara allurar rigakafin cutar Maleria a Najeriya

Najeriya ce ƙasar da ke da kashi 27 na masu ɗauke da cutar malaria, da kuma kashi 31 na waɗanda cutar ta kashe a...

An É—aure Likitan bogi na tsawon shekaru huÉ—u

Wani likitan jabu, Martins Ugwu, mai shekaru 54, wanda ya yi ikirarin mallakar takardar shaidar kammala karatun likitancinsa, wanda ya samu aiki a ma’aikatar...

Popular

spot_imgspot_img

natforce 
latest news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp