fidelitybank

Lafiya

Gwamnatin Legas ta kaddamar da rigakafin Diphtheria bayan an samu Dalibi ya mutu

Jam'ian kiwon lafiya a jihar Legas sun ƙaddamar da shirin riga-kafi na gaggawa bayan samun ɓarkewar cutar Diphtheria da ya yi sanadiyyar mutuwar wani...

NAFDAC ta rufe shagunan magani sama da 11,000 tare da kama mutane 40

Hukumar kula da ingancin magunguna da abinci ta Najeriya Nafdac ta ce ta rufe sama da shaguna 11,000 tare da kama mutum 40 a...

Gwamnatin Tinubu ya ware Naira biliyan 4.8 don yaki da cutar HIV

Gwamnatin tarayya ta amince da kashe naira biliyan 4.8 wajen yaƙi da yaɗuwar cutar HIV a ƙasar. Wannan na daga cikin matsayar da aka cimma...

An tsaurara matakan tsaro kan cutar Ebola a Najeriya

Hukumar daƙile yaɗuwar cututtuka a Najeriya NCDC, ta tsananta tsaro da sanya ido kan iyakokin shiga ƙasar kamar filayen jiragen sama, domin guje wa...

Amurka ta gano China ta yaÉ—a cutar Korona da gangan a duniya

Hukumar leƙen asiri ta Amurka, CIA, ta gabatar da sabon bayani kan binciken da ta yi game da abin da ake ganin ya haddasa...

Popular

spot_imgspot_img

legit latest news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp