fidelitybank

Lafiya

Mutane 26,800 ke mutuwa duk shekara sanadiyar taba Sigari a Najeriya

Gwamnatin Najeriya ta ce mutane 26,800 ke mutuwa a duk shekara, a sanadiyyar cututtukan da suka shafi sinadarin Tobacco, yayin da ƴan ƙasar miliyan...

Za mu saka Æ™afar wando É—aya da masu maganin gargajiya – Gwamnatin Legas

Gwamnatin jihar Legas ta ce, za ta sanya takunkumi kan masu magungunan gargajiyan da ke harkokinsu a jihar. Hukumomi a jihar sun sanya wa'adin ranar...

Duk wadda ta haifi Æ´an biyu ta na da kyautar dubu 50 – Matar Gwamnan Akwa Ibom

Matan da suka haifi tagwaye a Akwa Ibom za su rika samun tallafin kuÉ—i naira 50,000, yayin da za a bai wa matan da...

An cafke likitan bogi da ya ke sace sassan mutane a Imo

Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta kama wani likitan jabu, Igwe Gift Okechukwu, da laifin hada baki, fataucin sassan jiki, damfara, aikata laifuka ta yanar...

NDLEA ta kama matasan da suke shan fitsari a matsayin ƙwaya

Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA, ta ce matasa a jihar Borno suna shan fitsarin dan adam, wanda aka...

Popular

spot_imgspot_img

taraba news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp