Ma’aikatan Asibitin Kwalejin Jami’ar UCH, Ibadan a Jihar Oyo sun dakatar da duk wani aikin dare.
Ma’aikatan sun ce sun fara gudanar da aikin da...
Ministan lafiya da walwalar jama’a, Muhammad Ali Pate, ya ce likitocin Najeriya da ma’aikatan jinya da ma’aikatan lafiya da suka yi nasara a kasashen...
Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta karyata rahotanni dake cewa an samu bullar cutar kyanda a Kano.
Sashen hulda da jama’a na ma’aikatar, daraktan kula...