fidelitybank

Lafiya

Likitocin Abuja za su tsunduma yajin aiki kan korar ma’aikata

Kungiyar ƙananan likitoci a Najeriya reshen Abuja babban birnin ƙasar ta sanar da fara yajin aikin gargadi na kwanaki uku daga yau Talata, bayan...

Yara miliyan 61 sun rabauta da allurar rigakafi a Najeriya

Gwamnatin Tarayya ta ce, kimanin ƴan ƙasa miliyan 61 da dubu ɗari biyar ne aka yi wa rigakafin cutar maleriya, ƙyanda, shawara, ƙyandar biri...

Mun kama Mutane 27 a Legas da zargin safarar Æ™watoyi – Sojojin Ruwa

Rundunar sojin ruwan Najeriya ta ce, jami’an jirgin ruwanta na BECROFT sun kama wasu mutane 27 da ake zargi da safarar miyagun kwayoyi a...

Jihohi 23 sun kamu da cutar Sankarau a Najeriya – NCDC

Hukumar da ke yaƙi da cututtuka masu yaɗuwa ta Najeriya wato NCDC, ta bayyana cewa jihohi 23 ne ke fama da cutar sanƙarau a...

Janye tallafin Amurka zai kawo mutuwar Mata masu juna biyu a duniya – MDD

Majalisar ÆŠinkin Duniya ta yi gargaÉ—in cewa rage kuÉ—aÉ—en tallafi na iya kawo cikas ga ci gaban da aka samu na rage mace-macen mata...

Popular

spot_imgspot_img

nigeria.news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp