fidelitybank

Lafiya

Al’umma su kula an samu É“ullar cutar Ƙwalara – NCDC

Hukumar hana yaɗuwar cututtuka ta NCDC, ta fitar da sanarwar fadakar da jama'a game da ƙaruwar kamuwa da cutar kwalara a fadin kasar yayin...

Mutane 5 sun mutu 60 na kwance a jihar Legas sakamakon cutar Kwalara

Akalla mutane biyar ne suka mutu sannan wasu 60 kuma suna kwanta a asibiti, sakamakon barkewar cutar kwalara a kewayen yankin Eti Osa da...

Ba ruwan mu da yajin aikin NLC da TUC – Kungiyar Likitoci

Kungiyar likitoci ta kasa NMA, reshen jihar Yobe, ta yi fatali da yajin aikin sai baba-ta-gani da kungiyar kwadago ta bayar a fadin kasar...

Mun kara yawan ma’aikatan lafiya dubu 64 daga 28 a makarantun lafiya – Ministan Lafiya

Ministan lafiya da walwalar jama’a, Farfesa Muhammad Pate a ranar Juma’a ya ce, an kara yawan adadin masu rajista a makarantun likitanci, aikin jinya...

‘Yan Najeriya ku guji shan gishiri gudun kamuwa da cututtuka – Gwamnati

Farfesa Ali Pate, ministan kula da lafiya da walwalar jama’a, ya gargadi ‘yan Najeriya game da yawan shan gishiri, yana mai cewa yana iya...

Popular

spot_imgspot_img

fg spw news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp