fidelitybank

Lafiya

Gwamnatin tarayya ta amince da sabbin manufofin magance ƙaurar likitoci

Gwamnatin tarayya ta amince da wasu sabbin manufofi da za su taimaka wa ƙasar wajen magance ƙaurar ma’aikatan lafiya zuwa wasu ƙasashe, domin rage...

Mutane bakwai Æ´an gida É—aya sun mutu bayan sun ci Rogo a jihar Sokoto

Wasu iyali mutum bakwai (7) a kauyen Runjin Barmo da ke gundumar Kajiji a karamar hukumar Shagari ta jihar Sokoto, sun mutu bayan sun...

Cutar Hanta ce ta biyu a duniya da ta fi kisan kai – CFID

Babban Darakta na Cibiyar Initiative and Development (CFID), Dokta Danjuma Adda, ya bayyana cutar hanta a matsayin cuta ta biyu da ke haifar da...

Yawan yaran da ke fama da karancin abinci mai gina jiki na karuwa a Borno

Mazauna jihar Borno dama jami’na lafiya sun bayyana damuwa a game da karuwar yaran da basa samun abinci mai gina jiki sakamakon yunwa da...

An tuhumar wani Asibiti a Kebbi bayan ɓacewar ƙunzugun Jarirai 13,350

Hukumar yaƙi da almundahana ta ICPC, ta ce, za ta binciki batun ɓacewar ƙunzugun yara da aka fi sani da Famfas kimanin 13,350 a...

Popular

spot_imgspot_img

www.legitnews.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp