fidelitybank

Lafiya

Likitocin Indiya sun shiga yajin aiki bisa fyaɗe da kashe abokiysar aikin su da aka yi a ƙasar

Likitoci a Indiya sun fara yajin aikin gama gari a ci gaba da nuna fushin da ake yi kan fyade da kisan da aka...

Mun yi zanga-zanga ne don Æ´an bindiga su saki abokiyar aikin mu – Ƙungiyar Likitoci

A ranar Asabar ne likitocin masu neman ƙwarewa karkashin kungiyar likitocin Najeriya NARD, suka gudanar da zanga-zangar neman a sako abokiyar aikinsu, Dakta Ganiyat...

Da Ɗumi-Ɗumi: Ƴan bindiga sun yi awon gaba da Likitocin haƙora 20 a jihar Benue

Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da dalibai sama da 20 na likitan hakora da wani jami’in gida a jihar Benue. Daliban suna kan hanyarsu...

Mutane 39 sun kamu da cutar kyandar Biri a Najeriya – Ministan Lafiya

Gwamnatin tarayya, ta ce, ta tsaurara matakan bincike a dukkan hanyoyin shigarta domin daƙile yiwuwar shiga da cutar ƙyandar Biri cikin ƙasar nan. Wannan na...

Mata na tona gidan Tururuwa don neman abinci a jihar Borno

Mazauna wasu yankunan jihar Borno da ma’aikatan kiwon lafiya, sun nuna fargaba game da ƙaruwar yara masu tamowa da ake samu a cikin jihar. Abin...

Popular

spot_imgspot_img

daily post nigeria news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp