fidelitybank

Lafiya

Mun baiwa gwamnati wa’adi ta gaggauta ceto ÆŠaliban koyon aikin likita 20 da aka sace – NANS

Ƙungiyar ɗaliban Najeriya (NANS), ta ba gwamnati wa’adin mako biyu ta ceto ɗaliban koyan aikin likita 20 da ƴan bindiga suka yi garkuwa da...

Kar ku ci naman dajin da bai dahu ba don gujewa kamuwa da cutar kyandar Biri – Likitoci

Kungiyar Likitoci mazauna Asibitin Koyarwa na Jami’ar Ilorin (ARD-UITH), ta yi gargadi game da cin naman daji da bai dahu ba domin gujewa kamuwa...

Likitoci na cigaba da zanga-zanga a saki abokiyar aikin su a hannun ‘yan ta’adda

Kungiyar Likitoci mazauna Asibitin Koyarwa na Jami’ar Olabisi Onabanjo, Sagamu, sun bukaci a sako abokiyar aikinsu, Dokta Ganiyat Popoola, da kuma dalibai 20 na...

Mun bayar da wa’adin kwana 10 a sako abokiyar aikin mu da aka sace ko mu fara yakin aiki – Ƙungiyar Likitoci

Kungiyar Likitoci masu neman ƙwarewa ta ƙasa NARD, Asibitin Koyarwa na Jami’ar Ahmadu Bello, ABUTH, Zariya, Jihar Kaduna, ta baiwa gwamnati da hukumomin tsaro...

An haramta wa Likitoci yin zanga-zanga a bakin asibitin da aka kashe abokiyar aikin su ta hanyar fyaÉ—e a Indiya

Ƴan sanda a birnin Kolkata na Indiya sun haramta duk wata zanga-zanga da kuma babban taro a kusa da asibitin da aka kashe likita...

Popular

spot_imgspot_img

yola news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp