fidelitybank

Lafiya

Gwamnati ta yi barazanar riƙe albashin Likitocin da su ka tsunduma yajin aiki

Ma’aikatar lafiya ta bayyana rashin jin daɗinta kan matakin da ƙungiyar likitoci masu neman ƙwarewa ta Najeriya, NARD, ta ɗauka na fara yajin aikin...

Likitoci ku yi Æ™oÆ™arin janye yajin aiki – Gwamnati

Gwamnatin tarayya ta yi kira ga mambobin kungiyar likitoci ta kasa masu neman ƙwarewa NARD, da su janye yajin aikin gargadi na kwanaki bakwai. Karamin...

Za a fara koro ma’aikatan jinyan da suke Æ™asashen waje saboda Æ™in ba su takardar tantancewa daga Najeriya

Daruruwan ma’aikatan jinya ‘yan Najeriya ne suka makale bayan Majalisar Ma’aikatan jinya da ungozoma ta Najeriya, NMCN, ta ci gaba da rufe shafin ta...

Allurar rigakafin kyandar Biri ta sauka a Abuja

Sunƙin farko ɗauke da allurar rigakafin cutar ƙyandar biri guda dubu 10 ya isa Abuja, babban birnin Najeriya a ranar Talata. Amurka ce dai ta...

Likitoci sun tsunduma yajin aiki na kwana 7 har sai an saki abokiyar aikin su wadda ta yi wata 8 a hannun Æ´an bindiga

Ƙungiyar Likitoci masu neman ƙwarewa ta ƙasa (NARD), ta fara yajin aikin gargadi na kwana bakwai a dukkanin cibiyoyinta na faɗin ƙasa, inda ta...

Popular

spot_imgspot_img

nigeria peace corps

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp