Najeriya na fuskantar ƙaruwar yaɗuwar sabuwar na'uin cutar polio ta cVPV2, kamar yadda Hukumar Kiwon Lafiya a Matakin Farko ta bayyana.
Babban daraktan hukumar, Dokta...
Asibitin koyarwa na gwamnatin tarayya da ke Gombe, a hukumance ya haramtawa ma’aikatansa yin Kirifto wato cryptocurrency da kasuwanci a lokutan aiki.
An bayar da...