Shugaban ƙungiyar ma'aikatan jinya ta Najeriya, Morakinyo-Olajide Rilwan ya ce mambobinsu za su ci gaba da yajin aiki ne har sai gwamnatin ƙasar ta...
Ƙungiyar ma'aikatan jinya da unguzomomi ta kasa, ta fara yajin aikin gargaɗi na mako guda a faɗin ƙasar.
Ƙungiyar mai mambobi aƙalla 25,000 ta ca...
Ƙungiyar likitoci ta Legas (Medical Guild), wacce ke ƙarƙashin gwamnatin jihar, ta fara yajin aikin gargaɗi na kwana uku saboda rage musu albashi ba...
Gwamnatin Amurka na shirin lalata magungunan tazarar haihuwa da kimarsu ta kai kusan dala miliyan 10, waɗanda hukumar tallafawa ƙasashen duniya ta Amurka (USAID)...