fidelitybank

Labarai

An ceto Yara 10 daga safarar mutane a Kano

Hukumar dake Yaki da Safarar Mutane ta kasa (NAPTIP), reshen Kano, ta karbi wasu mutum 10 da aka ceto daga hannun masu safarar mutane. Shugaban...

Za a fara baiwa ma’aikatan jihar Nasarawa albashin dubu 70 da 500

Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule yace za’a fara biyan N70,500 a matsayin mafi karancin albashi daga watan Disamba. Hakan ya biyo bayan yajin aikin da...

Za a samu hazo da Æ™ura na kwanaki uku – NIMET

Hukumar kula da yanayi ta kasa Nimet, ta yi hasashen samun hazo da kura ta kwanaki 3, daga yau litinin zuwa ranar laraba a...

Asibitoci su kula da bullar sabuwar cutar Korona a Najeriya

Gwamnatin tarayya ta umurci duk manyan daraktocin kiwon lafiya da daraktocin kiwon lafiya na manyan asibitocin da su hanzarta fadakarwa a duk asibitocin don...

‘Yan Bindiga sun kai hari mahaifar gwamnan Taraba

Rundunar yan sandan jihar Taraba ta tabbatar da harin da yan bindiga suka kai wa mahaifiyar gwamnan jihar da kanwarsa. An samu rahoton kai hari...

Popular

spot_imgspot_img

sun newspaper nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp