fidelitybank

Labarai

Tabbas Dangote ya samar da sauki ga ‘yan kasa na rage farashin man fetur – NLC

Kungiyar Kwadago ta Najeriya (NLC), reshen Lagos, ta yabawa Matatar Dangote bisa saukar farashin mai da aka yi kwanan nan, tana mai bayyana wannan...

Hatsarin jirgin sama ya yi ajalin mutuwar mutane a Kazakhstan

Gomman mutane sun mutu bayan da wani jirgin sama mai ɗauke da fasinjoji 67 ya yi hatsari a Kazakhstan, kamar yadda rahotanni daga ƙasar...

A gindaya sharadin bayar da tallafi zai rage mutuwar mutane – Obi

Tsohon ɗantakarar shugaban ƙasa, Peter Obi ya ce gindaya sharuɗa kan tarukan raba tallafi zai sa ƴan Najeriya da ƙungiyoyi su rage taimakon al'umma. Peter...

Gwamna Kebbi ya rantsar da sabbin Alkalai tare da siya mu su motocin miliyan 300 kowane

Gwamnan jiar Kebbi, Dakta Nasir Idris ya rantsar da sabbin alkalan babbar kotun jihar guda hudu da manyan Khadi guda biyu. Taron rantsuwar ya gudana...

Gwamnatin Jigawa ta kaddamar da samar da ruwan sha a jihar

An ƙaddamar da aikin samar da ruwa na Greater Dutse Water Supply a birnin Dutse na jihar Jigawa, wanda ya kusa shekara 20 ana...

Popular

spot_imgspot_img

nigeria.news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp