fidelitybank

Labarai

Zulum ya É—age dokar hana zirga-zirga a Borno

Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya ɗage dokar taƙaita zirga-zirga da aka sanya a jihar, bayan fashewar bom a Kawori ya yi sanadiyyar...

Yadda masu zanga-zanga a Legas ke cigaba da nuna fushin su a rana ta biyu

Masu zanga-zanga sun fara fitowa a birnin Legas ranar Juma'a, rana ta biyu ta zanga-zanga kan matsin rayuwa da ake gudanarwa a Najeriya. Masu zanga-zangar...

An tarwatsa masu zanga-zanga a Bauchi

Jami’an rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi sun tarwatsa zanga-zangar neman zaben #Endbad a jihar. Rahoto na cewa jami’an ‘yan sanda sun harba barkonon tsohuwa kan...

Har yanzu shinkafar Tinubu Tirela 20 ba ta zo hannun mu ba – Gwamnatin Zamfara

Gwamnatin jihar Zamfara ta bayyana cewa, har yanzu ba ta karbi tirelolin shinkafa guda 20 da gwamnatin tarayya ta ware ba. Babban Daraktan yada labarai...

Majalisa na binciken ÆŠangote da Lafarge a kan tsadar Siminti a Najeriya

Kwamitin hadin gwiwa na majalisar wakilai na binciken hauhawar farashin siminti a kasar ba bisa ka’ida ba. An bukaci manyan masana’antar da suka hada da...

Popular

spot_imgspot_img

nigeria legit news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp