fidelitybank

Labarai

Jirgin Air Nigeria zai fara tashi a 2022, in ji Hadi Sirika

Hadi Sirika, Ministan Harkokin Sufurin Jirgin Sama ya baiyana cewa jairgi mallakin Nijeriya, Air Nigeria, wanda a ka daÉ—e a na tsimaye, zai fara...

Zargin Almundahana: Kotu ta bada belin Shugaban Ƙaramar Hukumar Fagge, Shehi

Babbar Kotun jiha mai zamanta a Mila road ta bada belin Shugaban Ƙaramar Hukumar Fagge, Ibrahim Abdullahi Shehi. A yau Laraba ne dai Hukumar yaƙi...

Mayaƙan Boko Haram sun ajiye makamai a Gwoza, yayin da dakarun Nijeriya su ka fafata da ISWAP a Malam Fatori

An samu ƙarin wasu mayaƙan Boko Haram sun miƙa kansu ga dakarun Nijeriya a jiya Laraba da safe, inda da yamma kuma dakarun Nijeriya...

Matsin rayuwa: Mahaifi ya yi yunƙurin sayar da ƴaƴansa mata 2 a Akwa Ibom

Rundunar Tsaro ta ‘Civil Defence’ a Akwa Ibom ta ce ta samu nasarar kama wani mahaifi, Elisha Effiong ɗan shekara 40 yayin da ya...

ÆŠan sanda na neman kotu ta rusa aurensa bisa zargin matarsa da bin maza

Wani ɗan sanda, Rafiu Ademola ɗan shekara 45 ya roƙi kotu a Igando da ta rusa aurensa da matarsa a bisa zargin ta na...

Popular

spot_imgspot_img

nigerian 
news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp