fidelitybank

Labarai

Man Fetur: Direbobi a kasar Ghana sun tsunduma yajin aiki

Dubban matafiya da É—alibai da ma'aikata sun gaza yin zirga-zirga sakamakon yajin aikin da direbobin motar haya suka shiga a Ghana ranar Litinin saboda...

Dansanda ya harbe matarsa da wasu mutane shi ma ya kashe kansa

Wani É—an sanda a kasar Kenya ya harbe matarsa da wasu mutum biyar har lahira, sannan ya kashe kansa. Lamarin ya faru ne a Nairobi,...

Fadan Kabilanci: Wayar Salula ta jawo asarar ran mutane 50 a Sudan

Jami’ai a kasar Sudan sun ce a kalla kusan mutane 50 ne suka rasa rayukansu a wani riki da ke da nasaba da na...

Gwamnatin Adamawa ta haramta ayyukan mafarauta a yankin

Gwamnatin jihar Adamawa ta haramta ayyukan kungiyar kwararrun mafarauta ta Nijeriya a fadin kananan hukumomi 21 na jihar. Matakin na kunshe ne cikin wata sanarwa...

Mumunan Hadari: Tirela ta kashe yara yan makaranta a Legas

Wata motar Tirela ta kashe wasu yara ‘yan makaranta a tashar mota ta makarantar Grammar da ke unguwar Ojodu Berger a birnin Legas a...

Popular

spot_imgspot_img

nnn hausa

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp