fidelitybank

Kasuwanci

Matatar Dangote ta ƙara farashin man fetur zuwa naira 955

Matatar man fetur ta Dangote ta sanar da ƙara farashin man fetur zuwa naira 955. Wannan na ƙunshe ne a cikin wata sanarwa da aka...

Tattalin arzikin Najeriya zai haÉ“aka a 2025 zuwa 2026 – Bankin Duniya

Bankin Duniya ya yi hasashen cewa tattalin arzikin Najeriya zai haɓaka da aƙalla kashi 3.6 a tsakanin shekarar 2025 zuwa 2026. Bankin ya bayyana haka...

Matatar Dangote ta yi tasiri kan kasuwancin man fetur a duniya – OPEC

Ƙungiyar ƙasashe masu arzikin man fetur ta OPEC ta ce man fetur ɗin da matatar mai ta Dangote ke samarwa na matuƙar tasiri a...

CBN ya ci tarar Bankuna tara Naira miliyan 150 a kan ƙaramcin kuɗi a ATM

Babban bankin Najeriya, CBN, ya ci tarar akalla bankunan guda tara, saboda gazawa wajen tabbatar da samun kudi ta na’urar tantance kudi, ATM, a...

Daga karatun Almajiranci na zama shugaban NNPCL – Kyari

Shugaban kamfanin man fetur na Najeriya NNPCL, Mele Kyari ya ce yana godiya ga Allah da ɗaga darajarsa daga wanda ya taɓa karatu a...

Popular

spot_imgspot_img

daily post news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp