fidelitybank

Kasuwanci

Hauhawar farashi ya kai 24.48 cikin 100 a Najeriya – NBS

Hukumar ƙididdiga ta ƙasa NBS, ta ce alƙaluman hauhawar farashi sun koma 24.48 cikin 100 a watan Janairun da ya gabata. Wannan ne karon farko...

Gina Matatar man fetur babban kasadar da na É—auka a rayuwa ta – ÆŠangote

Attajirin dan kasuwan nan na Najeriya, Aliko Dangote, ya yi ikirarin cewa aikin da ya yi na matatar mai na dala biliyan 23 shi...

Al’ummar Neja za su rabauta da kwasha-kwashan kayan abinci a Azumin bana

Gwamnan jihar, Mohammed Umar Bago ya bayyana aniyar gwamnatinsa na bayar da tallafi domin rage farashin kayan abinci a lokacin watan ramadan. Bago ya bayyana...

Jigawa da Saudiyya za su bunkasa noman Dabino

Gwamnatin jihar Jigawa da ke arewacin Najeriya za ta ƙulla hulɗar kasuwanci tsakaninta da wani kamfanin Saudiyya da ke noman dabino domin bunƙasa noman...

Farashin Kwai ka iya karye wa ya yi rugu-rugu – PAN

Kungiyar kiwon kaji ta Najeriya, PAN, reshen jihar Legas, ta yi hasashen faduwar farashin kwai tare da ci gaba da tallafin ciyar da manoman...

Popular

spot_imgspot_img

www.legitnews.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp