fidelitybank

Kasuwanci

Najeriya ta ƙara yawan man fetur da take haƙowa zuwa ganga 70,000

Najeriya ta ƙara yawan man fetur da take haƙowa zuwa ganga 70,000 a kowace rana fiye da adadin da ƙungiyar OPEC ta sanya mata,...

Mun shirya tsaf don tunkarar Amurka kowa ne irin yaÆ™i – China

China ta gargaɗi Amurka cewa a shirye take don gwabza "kowane irin yaƙi" bayan ta mayar da martani kan ƙarin kayayyakinta da Shugaba Donald...

Darajar Kirifto ta yi sama bayan Trump ya tsoma baki

Darajar wasu kuɗaɗen kirifto sun tashi bayan shugaba Donald Trump ya sanar da cewa za a kafa wani rumbun adana kuɗaɗen kirifto na ƙasar...

Masu zuba jari a bangaren mai sun fara dawo wa Najeriya – NNPCL

Babban jami’in rukunin kamfanin mai na NNPCL, Mele Kyari, ya ce masu zuba jari na komawa Najeriya ne saboda suna samun komadarsu kan zuba...

Gobara ta lakume shaguna 103 a kasuwar Zamfara

Wata gobara a babbar kasuwar Gusau da ke jihar Zamfara ta laƙume aƙalla shaguna 103 a ɓangaren kayayyakin abinci masu saurin lalacewa da ke...

Popular

spot_imgspot_img

nnn.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp