fidelitybank

Kasuwanci

Gwamnatin Legas ta rufe kasuwannin jihar 13

Gwamnatin jihar Legas ta sanar da rufe wasu kasuwannin jihar 13, sakamakon saɓa doka kan zubar da shara ba bisa ƙa'ida ba. Cikin wata sanarwa...

Turai sun kakaba wa Amurka haraji na ramuwar gayya

Kasashen kungiyar tarayyar Turai sun kada kuri'ar amincewa da laftawa Amurka haraji. Kasashen za su sanyawa Amurkawa harajin kashi 25 cikin 100 a kan kayayyakin...

Matatar Dangote ta daina siyar da man fetur a Naira

Matatar man fetur ta Dangote ta sanar da cewa ta dakatar da sayar da man fetur da kuÉ—in Najeriya wato naira. Kamfanin ya bayyana haka...

Kuɗin shiga na MTN ya ƙaru da kashi 35.6 bayan ƙara kuɗin kira da data

Kuɗin shiga na MTN ya ƙaru da kashi 35.6 a watan Maris bayan ƙarin kuɗin kira da data da kamfanin ya yi a watan...

Trump ya sanya hannu a samar da rumbin ajiyar kudaden Kirifto na Amurka

Shugaban kasar Amurka Donald Trump, ya sanya hannu kan dokar zartarwa domin samar da kuÉ—aÉ—en ajiya na crypto. Babban Jami'in da ke kula da harkokin...

Popular

spot_imgspot_img

leadership newspaper nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp