fidelitybank

Kasuwanci

Dillalai da ‘yan kasuwa ne ke gallazawa ‘yan Najeriya a kan siminti – BUA

Kamfanin BUA Abdulsamad Rabi'u, ya bayyana yadda 'yan kasuwa da dillalai ke gallazawa 'yan Najeriya a harkallar siminti. Abdulsamad Rabi'u, ya bayyana haka ne bayan...

Rikicin Rasha da Ukraine: Darajar kuÉ—in Rasha ya faÉ—i da kashi 3

An soma ganin tasirin takunkuman da Amurka da ƙasashen Tarayyar Turai suka ƙaƙaba wa Rasha. A yau Litinin, darajar kuɗin Rasha na rubble a kasuwannin...

Mun baiwa Air Peace awa 72 ya baiwa Sarkin Kano Hakuri – Pilot

Shugaban tsare-tsare na masarautar Kano, Isah Bayero, ya baiwa jirgin Air Peace sa'o'i 72, su baiwa mai martaba Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero,...

Tirkashi: Arzikin Dangote ya kai Dallar Amurka biliyan 20

Wannan sabbin kudaden da Dangote ya samu ya saka shi ya samu ci gaba daga matsayinsa na 91 zuwa na 83 cikin jerin attajiran...

Za mu bayar da goyon baya na bunkasa tattalin arziki da Gambia – Sarkin Kano

Mai martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya yi alkawarin bayar da cikakken goyon baya ga duk wani shiri da zai hada kan...

Popular

spot_imgspot_img

daily post today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp