fidelitybank

Kasuwanci

Barazanar Yaƙi: Farashin ɗanyen mai ya tashi yayin da hannayen jarin Turai sun faɗi

Barazanar yaƙi da kuma takunkuman da aka ƙaƙaba wa Rasha, sun sa darajar hannayen jarin turai ta faɗi da kuma haifar da tsadar farashin...

Birtaniya ta baiwa Najeriya Fam miliyan 19

An cin ma yarjejeniya tsakanin gwamnatin Birtaniya da Najeriya, wanda Birtaniya ta bayar da gudumuwar fam miliyan 10 a ƙasar. Za dai a yi amfani...

Gwamnatin Adamawa ta haramta kai Shanu Kudu

Gwamnan jihar Adamawa ta yanke shawarar hana kai Shanu yankunan Kudu, saboda toshe yoyon kudaden shiga da kuma ingantashi ta hanyar kaiwa wasu jihohi. Sakataren...

Ƴan sanda sun cafke matar da ta yi wadaƙa da jabun kuɗaɗen Naira

Jami’an rundunar ‘yan sandan jihar Ogun sun kama wata mata mai suna, Bola Agbedimu, mai shekaru 30, a ranar masoya, da ake zargin ta...

Kayan cikin gida sun habaka da fiye da kashi 3 a Najeriya – NBS

Hukumar ƙididdiga ta kasa National Bureau of Statistics (NBS), ta ce, jumillar abin da Najeriya take samarwa da ake kira Gross Domestic Product (GDP)...

Popular

spot_imgspot_img

thisday newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp