fidelitybank

Kasuwanci

Ƙarancin ruwa ne ya haddasa rashin wuta a Najeriya – Ministan wutar lantarki

Gwamnatin tarayya ta ce, karancin ruwan da ake samu a madatsun ruwa ne ke haddasa rashin wutar lantarki a kasar. Ministan wutar lantarki, Abubakar Aliyu,...

Najeriya ce a kan gaba a Afrika a bangaren man fetur ta 3 a duniya a iskar gas

An bayyana Najeriya a matsayin kasar da ke kan gaba wajen samar da mai a nahiyar Afirka, kuma daya daga cikin manyan kasashe uku...

Yakin Rasha da Ukraine: Farashin iskar Gas ya yi tashin gauron Zabi a duniya

Farashin mai da iskar gas sun ci gaba da tashin gwauron zabi a kasuwar duniya, inda a yanzu farashin ganga daya ta danyan man...

Karo na farko jirgin Qatar Airways ya fara sauka a Kano

Kamfanin zirga-zirgar jiragen sama na Qatar Airways, ya fara sauka a birnin Kano a yau Laraba cikin murna da annashuwa daga hukumomin ƙasar da...

Tashin Danyen mai: Dole mu kara yawan hako mai domin samun riba – NNPC

Kamfanin man fetur na kasa (NNPC), ya sha alwashin kara yawan man da ake hakowa biyo bayan tashin farashin gangar danyen mai zuwa dala...

Popular

spot_imgspot_img

tribune newspaper nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp