fidelitybank

Kasuwanci

Man fetur da ake shigo da shi Najeriya ya karu da lita biliyan 2.3

Man Fetur da Najeriya ke shigowa da shi ya karu zuwa lita biliyan 2.3 daga ranar 11 ga watan Satumba zuwa 5 ga Disamba,...

Gwamnatin Kaduna ta sake bude kasuwar Birnin Gwari tun bayan shekaru 10

Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani ya sake buɗe kasuwar Birnin Gwari bayan kusan shekara goma tana rufe, sannan ya karɓi wasu tubabbun ƴanbindiga da...

Gwamna ya cire wa masu kananan sana’o’i haraji

Gwamnatin jihar Anambra ta cire masu ƙananan sana'o'i da jarinsu yake ƙasa da Naira N100,000 daga biyan haraji. Kwamishinan yaɗa labarai na jihar, Law Mefor,...

Da ÆŠumi-ÆŠumi: Matatar Fatakwal ta fara tace É—anyen man fetur

Matatar mai ta Fatakwal  mallakar Najeriya ta fara tace danyen mai. Kakakin Kamfanin Mai na Najeriya, Olufemi Soneye ne ya bayyana hakan a ranar Talata. A...

Tattalin arzikin Najeriya ya karu – NBS

Hukumar ƙididdiga ta ƙasa, wato NBS, ta ce tattalin arzikin Najeriya ya bunƙasa da kashi 3.46 a rubu'i na uku na wannan shekarar ta...

Popular

spot_imgspot_img

nnnhausa

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp