Gwamnatin Kano za ta yi bikin kaddamar da tashar lantarki mallakin jihar dake garin Tiga.
Gwamnan Kano, Injiniya Abba Kabir Yusif ne ya bayyana haka...
Gwamnatin jihar Kano ta sanar da cewa manyan motocin daukar kaya za su daina shigowa cikin birnin Kano da rana, domin rage cunkoson ababen hawa da...