fidelitybank

Kasuwanci

A na samun cigaba a Najeriya duk da masu sukar manufofin tattalin arzikin mu – Tinubu

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ce, Najeriya na ci gaba ba tare da la’akari da masu sukar manufofinsa na tattalin arziki ba. Tinubu ya bayyana...

Tattalin Najeriya ya karu da kashi 3.46 – CBN

Tattalin arzikin Najeriya ya haɓaka da kashi 3.46 a rubu'i na uku na shekarar 2024, daga kashi 3.19 a rubu'i na biyu na shekarar. Babban...

Kwastam ta yi gwanjon man fetur a kan 630 kowane lita

Hukumar Kwastam ta gudanar da gwanjon lita 20,000 na man fetur a ranar Asabar a tashar mai ta Afoo da ke unguwar Masfala, Ibadan,...

Gobara ta lalata tarin duniyoyi a kasuwar Motoci a Oyo

Wata gobara mai tsananin girma ta kama a sananniyar kasuwar sassan motoci ta Araromi da ke Agodi-Gate, cikin garin Ibadan, Jihar Oyo. Gobarar ta lalata...

Kashin Shettima ya dawo daga Saudiyya da Dubai

Mataimakin Shugaban Kasa, Kashim Shettima, ya dawo Abuja bayan yin umrah a Masallacin Harami na Makkah (Masjid al-Haram) a Saudiyya. Mai Taimakawa na Musamman kan...

Popular

spot_imgspot_img

daily post nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp