Najeriya na neman dala biliyan 25 a matsayin kuÉ—in aikin shimfiÉ—a bututun gas zuwa nahiyar Turai.
Mataimakin Sugaban ƙasa, Kashim Shettima ne ya bayyana hakan...
An samu raguwar hauhawar farashin kayayyaki a Najeriya daga kashi 24.23 a watan Maris É—in 2025 zuwa kashi 23.71 a watan Afrilun 2025.
Hukumar Ƙididdiga...