fidelitybank

Kanun Labarai

Kotu ta ce a rataye wanda ya kona Masallata a Kano

A ranar Litinin É—in nan ne wata babbar kotun shari'ar musulunci da ke Kano ta yanke wa Shafi'u Abubakar, matashin nan da aka tuhuma...

Gumi ya dawo Najeriya bayan Saudiyya sun hana shi shiga kasar aikin Hajji

Hukumomi a ƙasar Saudiyya sun hana babban malamin addinnin Musulunci a Najeriya, Sheikh Ahmad Gumi shiga ƙasar domin gudanar da aikin hajjin bana. Sheikh Gumi...

Ƴan sanda sun kama matar da ake zargi da kashe kishiyarta a Katsina

Ƴan sanda a jihar Katsina sun kama wata matar aure da ake zargi da kashe kishiyarta. Lamarin ya faru ne a bayan wata makarantar firamare...

Gwamnan Akwai Bom.ya kori wakilin Talabijin na Channels daga fadar Gwamnati

Gwamnan jihar Akwa Ibom, Umo Eno ya bayar da umarnin korar wakilin gidan Talabijin na Channels da kuma mai daukar hoto daga gidan gwamnati...

Raɗɗa ya kai ziyara inda Ƴan Su ka kashe Kwamandan Watch Corps

Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya kai ziyarar gani da ido zuwa kauyen Maharba a karamar hukumar Matazu, bayan harin 'yan bindiga...

Popular

spot_imgspot_img

vanguard 
nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp