fidelitybank

Kanun Labarai

Kano: EFCC ta kama matasa Uku da katin ATM 1,144

Hukumar yaki da yi wa tattalin arzikin kasa ta’annati (EFCC), ta kama wasu mutane Uku da ake zargi a filin jirgin sama na Malam...

Zaben fidda gwani: Malisa ta gayyaci shugaban INEC

Majalisar wakilai ta tarayya ta gayyaci shugaban hukumar zabe ta kasa, Farfesa Mahmud Yakubu ya je gabanta ya yi bayani a kan kudin da...

Ganduje ya nada sabon Kwamishina a Kano

Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya naÉ—a Alaramma Ahmed Sulaiman a matasayin kwamishina na biyu a hukumar kula da makarantun firamare ta...

Zaben 2023: Rundunar Yan sanda ta gargadi ‘yan siyasa

Mataimakin Sufeto Janar na ‘yan sanda mai kula da shiyya ta daya, Sadiq Bello, ya gargadi ‘yan siyasa da su gujewa kawo tashin hankali...

Kano: Na dauki wasu nauyin ayyukan kungiyar Boys Scout – Hamisu Chidari

Shugaban majalisar dokokin jihar Kano, Hamisu Ibrahim Chidari ya jijinawa kungiyar bayar da agaji ta Boys Scout ta Jihar Kano bisa kokarinta na inganta...

Popular

spot_imgspot_img

www.nigerianews.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]
telegram
X whatsapp